Rivers United  bayyana bukatar ta a Wannan shekarar.  

Rivers United bayyana bukatar ta a Wannan shekarar.  

-Kungiyar kwallon Rivers United tana dakon daukar kofin NPFL a Wannan shekaran.                          

-Haka Kuma kungiyar bazata tsaya kawai akan neman cin NPFL ba kawai, hamman da gasar federation cup.                   

 -Ana tsammanin kocin kungiyar Stanley Egunma zai dunga canza Yan wasan sa

Rivers United  bayyana bukatar ta a Wannan shekarar.  

Rivers United sun hada da kungiyar nan da ake cemata sharks f.c. da kuma Dolphins f.c. sannan magoya bayansu suna tsammanin kungiyar tayi fice Sosai.

Kungiyar Bata bukatar komai illa taga taci wasa a zatawar da Legit.ngsports tayi da Mai Yada labarai na kungiyar Mai suna Sammy Wejinya. Wejinya ya bayyana kungiya ta shirya domin taga taci gasar zakarun najeriya wato NPFL a Wannan shekarar.

Ya bayyana cewar abune Mai yiwuwa domin kuwa kungiyar itace ta biyu a teburin gasar na NPFL da dadewa Bayan da yanzu anriga an buga wasani guda 25 inda Wikki tourist da Rangers suka maye gurbi na daya Dana biyu, Amman duk da Haka kungiyasa Bata cire rai da bukatar da takeda ita ba.

Ga kadan daga cikin hirar tasu.

Legit.ngsports : Barka, muna tayaku samun murnan cin nasarar doke abokan hamaiyar ku Niger tornadors, Ya kake ji a yau?

Sammy Wejinya : Kada ku Taya mu murna tukuna ku Bari Sai mun dauki Kofi saboda yanzu mun Riga mun maida hankali akan hakan.

Legit.ngsports: Wannan shine bukatar ku na Wannan shekan kungiyar ka taci Kofi ko kun giyar tana bukatar samun cancantar buga gasar continental ne?

Sammy Wejinya : Da uwana duk wata kungiya Mai azama to a kullum tanaso ta samu Abu Mai kyau. Mu bukatar mu shine muci gasar bawai wani abu ba. Munsan zamu iyaci to amman Sai munyi da gaske.

Asali: Legit.ng

Online view pixel