Sanches, Griezmann sun sami kyaututtuka a EURO 2016

Sanches, Griezmann sun sami kyaututtuka a EURO 2016

-Renato Sanches ya doke Kingsley Coman matashin dan wasan gasar wasannin

-Antoine Griezmann ya sami kyautar golden boot bayan ya doke Cristiano Ronaldo da Giroud

Sanches, Griezmann sun sami kyaututtuka a EURO 2016
Antoine Griezmann

Kyautar Man of the Match ta wasannin karshe ta tafi ga Pepe bisa ga Moussa Sissoko abin da ya bada mamaki

Dan wasan Portugal da Bayern Munich Renato Sanches yaci lambar yabo ta Euro 2016 SOCAR ta 'yan wasa matasa a gasar wasanni bayan ya doke Kingsley Coman da abokin wasanshi  na tim dinsu  na Portugal, Raphael Guerreiro.

KU KARANTA : Abu 5 da Faransa zatayi don ta lashe gasar

An zabi zakkaran da ci gasar, wadda take bude ga 'yan wasa da aka haifa ranar 1, Janairu 1994 ko bayan haka da masu sa Ido na EUFA suka yi wadanda jagorar su shine Ioan Lupescu, a cikinsu har da Sir Alex Ferguson da Alain Giresse.

Asali: Legit.ng

Online view pixel