Gasar Euro 2016: Portugal ta Lallasa Faransa a wasan karshe

Gasar Euro 2016: Portugal ta Lallasa Faransa a wasan karshe

Kasar Portugal ce ta lashe gasar cin kofin kasashen turai bayan da ta lallasa kasar Faransa mai masaukin baki da ci 1 - 0 a wasan karshen da suka buga a daren jiya wanda ya dauki hankali sosai.

Gasar Euro 2016: Portugal ta Lallasa Faransa a wasan karshe
Cristiano Ronaldo

Shahararren dan wasan kasar ta Portugal dai anfitar da shi ne a karshe-karshen karo na farko cikin mintuna 90 na wasan da aka buga din.

Wasan karshen da aka buga dai ya kwashi yan kallo da yawan gaske daga ko ina acikin duniya. An dai kasa samun wanda yaci wani ne a karon farko na wasan bayan da aka buga mintuna 90. Amma daga baya da aka cigaba da wasan a cikin mintuna na 109 ne Eder din ya zura kwallon bayan da ya buga ta da karfi daga nesa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel