Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya

A jiya ne Laraba 29 ga watan Yuni Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin dukkanin manyan manyan Sarakunan Gargajiyar Kasar nan a fadar Shugaban Kasa dake Abuja.

Rohotanni sun bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya zauna da Majalisar Sarakunan Gargajiya na kowanne

yankin Kasar nan. ga kadan daga cikin hotunan taron.

Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya
Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya
Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya
Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya
Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya
Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya

Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya

Da fari dai Gwamnatin Shugaba Buhari ta sha caccaka ne a daidai lokacin da tsohon Kwamishinar Shari’ah na Jihar Nasarawa Barista Innocent Laggos ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi wa kundin tsarin mulki karan tsaye a dalilin yanke shawarar raba kudaden da Gwamnatin tarayya ta raba ma Jihohi 36 da ke kasarnan a shekarar da ta gabata.

Shugaba Buhari ya tarbi Sarakunan Gargajiya

Asali: Legit.ng

Online view pixel