PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 

PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 

     - PSG sun nada sabon mai Horarwa wanda yaci kofin Europa League ya maye gurbin Laurent Blanc.                  

 - Kocin da ya kai Sevilla cin kofin Europa league har sau 3.     

PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 
PSG

 Unai Emry ya rattaba hannu na kwantaragin shekara 2 a kungiyar ta PSG. Kungiyar Kwallon Paris saint-German ta sanar da nada sabon mai horarwa wato Unai Emry tshohon mai horar wa na kungiyar Sevilla a matsayin sabon kocin kungiyar.

Dan asalin spain din ya rattaba hannu n kwantaragi har na tsawon shekara 2 da kuma damar kara wata kakar wasan in yaso. Emry wanda ya taiamaki kungiyar wasar ta sevilla da cin kofuna na Europa guda 3 inda a shekara 2015-2016 ta lallasa liverpool 3-1 a grin Basel.

Shuwagabannin kungiyar sun bayyana cewa"Unai Emry ze fara aikinshi aa yau, ze taka rawar gani gurin kawo yan wasa wanda ze kawo dan cika gurinshi a kungiyar ta paris saint-german. Sabon kocin yaace"yan wasan.   Kungiyar suna bukatar su zama masu hazaka da dagewa, Abin alfahari ne gareni da na samu gurbin horar da kungiyar Paris saint-german,Kungiyaar ta kasance 1 daga cikin manya-manyan kungiyoyin Europe na tsawon kakan nin wasan nin da suka wuce,ina farin cikin cika buri na.

KU KARANTA : Algeriya ta dauki sabon mai horaswa

Na matsu in hadu da sabbbin yan wasa na da kuma sauran ma'aikata wadanda suke ta kokari ba dare ba rana dan ganin kungiyar ta cigaba, sa'a nan zanyi iya kokari na na ganin na faranta ma miliyoyan masoyan kungiyar.

Asali: Legit.ng

Online view pixel