Mutane 2 da Suka Gudu daga gidan Yarin Kuje. 

Mutane 2 da Suka Gudu daga gidan Yarin Kuje. 

-Ma'aikatar gidan yari ta kasa ta bayyana sunaye da hotunan wasu mutane 2 da suka gudu cikin hutun karshen Mako.                                   

 -An bayyana cewa Charles Oka bai da alaka da mutanen da suka gudu.   

Mutane 2 da Suka Gudu daga gidan Yarin Kuje. 
         

An bayyana Mutane 2 da suka gudu daga gidan yarin kuje ranar juma'a 24 juni,daga bakin mai magana da yawun rundunar ma'aikatana gidan kaso ta kasa DCP Francis Enobore. Mista Enobore yace wadanda suka gudu daga gidan yarin sun hada da Maxwell Ajukwu dan jihar Delta da Solomon Amodu daga Jihar Kogi.

Sau 2 anyi Rahoton sun gudu daga gidan yarin da misalin karfe 8 na yamma kuma ba tare da sun fasa wani wuri ba. Ma'aikaacin ya kara da cewa wadanda ake tsare da suna jiran hukunci kan cajin da ake masu na kisan kai kuma basu da wata alaka da Charles Okah da duk abinda ake zarginsa da shi.

Yace “Anayin kokarin da sauran Kungiyoyi na tsaro da dawo da fursunonin. Legit.ng ta ruwaito cewa Charles Okah ya gudu daga gidan fursuna ranar juma'a 24,juni.”

KU KARANTA : An yanke ma wani fasto shekaru 9 a kurkuku

Sai dai rundunar ma'aikatan gidan yari sun musanta jita-jitan da ake na guduwar wanda ya sa bomb ranar bikin tunawa da ranar samun incin kai na  Shekarar 2010.

Asali: Legit.ng

Online view pixel