Watan Ramadana:Shin Musulmai nawa ne suka iya wannan?

Watan Ramadana:Shin Musulmai nawa ne suka iya wannan?

- Ana bukatan Musulmi yayi Alwala ko Taymama (alwala da kasa) idan ya nufi yin Sallah.

- Wadannan ababe guda 2, akwai yadda ake yin su

Akwai littatafan Musulunci da dama da sukayi bayanin yadda ake Alwala ko Taymama.  Da yawa daga cikin Musulmai sun iya Alwala amma abin takaici, da yawa basu iya taymama ba. Duk da hakan akwai wadanda basu iya duka biyun ba.

Watan Ramadana:Shin Musulmai nawa ne suka iya wannan?
musulumai na sallah

HUJJAN UMURNIN YIN ALWALA

Bayani isasshe na yadda ake yin su na cikin Alkur'ani mai girma, cikin Sura ta 5, Aya ta 6:

“Ya ku wadanda ju kayi imani, idan kun tashi yin Sallah, ju wanke fuskokin ku da hannayen ku zuwa guiwan hannu , sa'annan ku shafe kawunanku sannan ku wanke kafafuwan ku zuwa idon sahu. Idan kuma kuna cikin janaba ne, ti ku tsarkaje kan ku.

 Amma idan kuna cikin rashin lafiya ko a hanya ko kun fito daga bayan gida ko kun sadu da iyalin ku kuma baku samu ruwa ba, to ku nema kasa mai tsarki ku shafe fuskokin ju da hannayen ku dashi. Allah baya nufin tsananta mu ku amma tsarkake ku kuma ya tabbatar da ni'imar shi akan ku saboda ku gode masa.

Yadda ake alwala filla filla kuma, An ruwaito Hadisi ingantacce a littafin Buhari daga Ata bin Yasar. Yace :

“Ibn Abbas yayi Alwala sai ta wanka fuskarsa, ya debi ruwa cikin hannunsa ya dauraye bakin sa da hancin sa, yana shakan ruwa yana fiddawa. Sannan ya sake diban wani ruwa cikin hannu ya wanke fuskarsa.  Ya sake diban ruwa ya wanke hannun sa na dama, ya debin wani ya wanke na hagu, sannan ya yi shafan kai. Sannan ya debi ruwa ya wanka kafarsa ta damazuwa idon sahu sosai. Ibn Abass yace, haka naga Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi)  yayi.

KU KARANTA: Sunan Allah ya fito a cikin kankana (hotuna)

Yadda ake alwala da taymama filla filla

Ita taimama ana yin ta ne idan anyi rashin ruwa ko idan amfani da ruwan zai cutar da lafiyan jiki

2. Sai a shafe hannu zuwa wuyan hannu.

Ramadana kareem, Asha ruwa lafiya

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel