Wani fasto yaba wata mata kudi dan ta gasgata Baiwarsa

Wani fasto yaba wata mata kudi dan ta gasgata Baiwarsa

 Magareth tace“Bansan irin aikin da za'a dauke ni ba, fasto ya kirani kawai yace in zo za'a daukan aiki, yace dole in zama tsalkakkiya ina alamurrana irin na masu addini kuma in nuna cewa faston yaman addu'a na koma haka.

Wani fasto yaba wata mata kudi dan ta gasgata Baiwarsa

Na tabbatar ma masu zuwa gurin faston neman taimako da addu'a cewa ina wata rayuwa da bata da kyau a baya amma sakamakon addu'a faston na zama tsalkakakka,na san abinda nake ba mai kyau bane amma bazan iya barin R500(N6,500) ta saboda ina bukatar kudin dan ciyarda yara na guda 3.

Haka dai na cigaba ina ma mutane karya da yadda da duk abinda faston ya fadi. Ina fada ma mutane cewa bana aiki na tsawon lokaci amma sakamakon addu'a da faston yaman na samu aiki ba dadewa ,kwance tashi aka fara bani R300(3,250)har ya kai an dena biyana saboda ansamu masu irin aikin da yawa.

Wasu daga cikin mu suna fada ma mutane faston har yana warkar da guragu.Naji tsoron Allah zeyi fushi dani shiyasa na dena. An yi fira da daya daga cikin malaman coin inda yake cewa shi be san wani abu da ya shafi haka ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel