Ya'yan shugaba Buhari sun hallarci taron mahaifiyarsu

Ya'yan shugaba Buhari sun hallarci taron mahaifiyarsu

Ya’yan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra, wanta Yusuf, da yar’uwa Amina, sun hallarci taron da mahaifiyyarsu, Aisha Buhari ta gabatar a garin Abuja kwanan nan.

A taron, mai taken “Matching Words with Action”, mujalla ne akan tafiya ga tabbacin nan gaba,  Matar shugaba Buhari, ta tsara ne da nufin inganta rayuwar mata da yara.

Ya'yan shugaba Buhari sun hallarci taron mahaifiyarsu

An gudanar da taron ne, a State Conference House Center, Abuja kwanan nan.

Ya'yan shugaba Buhari sun hallarci taron mahaifiyarsu

KU KARANTA KUMA: Labari da dumi dumi: Shugaba Buhari yayi kiran bidiyo da mataimakin sa

Matar Buhari, wacce ke da shekaru 45 a duniya, batayi amfani da taken ‘First Lady’ ba, Aisha ta fi so a kira da, ‘Matar shugaban kasa’. A halin yanzu, matar Buhari na da iko kamar sauran magabata.

Ya'yan shugaba Buhari sun hallarci taron mahaifiyarsu
Aisha Buhari tare da Zahra a filin rawa

Kamar sauran matan shugabbani, da suka gabata, matar shugaba Buhari tayi aiki na so, kan tabbatar da nan gaba, tare da manufar tallafawa mata da yara.

A Cikin shekara daya a kan mulki, Matar Buhari ta wallafa littattafai guda biyu, a yayin gabatar da littattafan biyu, yan Najeriya masu iko sun hallarci taron.

Asali: Legit.ng

Online view pixel