Azumi a kasashen da rana ta faduwa

Azumi a kasashen da rana ta faduwa

Watan Ramadana wata ne da musulmin duniya ke gabatar kauracewa ci da sha daga fitowar rana zuwa faduwarta. A kasashe kamar Najeriya awoyi kimani 14 ake yi na azumin.

Azumi a kasashen da rana ta faduwa

 

Wasu kasshen Turai su kan kai kimanin awoyi 20 zuwa 23 a kullum kafin su sha ruwa. A irin wadannan kasashe rana kwana da yin ta ke yi da ta fadi ba.

KU KARANTA: sagerun Nija Delta sun fasa bututun Mai

An soma azumin wannan shekara a Najeriya a ranar Litinin 6 ga watan Yuni bayan da sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar na III ya bayar da sanarwar gani wata. wanda a bisa ka'ida musulmin kasar suka ta shi azumi wanda ya haramta musu ci da sha da saduwar aure tun daga fitowar rana zuwa faduwarta.

Yayin da 'yan Najeriya da kuma sauran kasahen duniya ke awoyi na sha ruwa, wasu kasashen Turai rana ba ta faduwa jhar tsawon awoyi 23 watau kawan da yini ke nan. A kasar Fuinland wacce ke yankin Sandinavia, a Turai, ana yi wa kasra kirari da cewa kasar da rana ke fitowa da tsakar dare. domin dare a kasar minti 55 kacal ne.

Wani Mutum mai suna Mohammed dan asalin Bagaladesh wanad ke zaune a kasar da matarsa ya ce suna yin sahur misalin karfe 1:00 na dare , su kuma yi buda baki da karae 12:48 na washe gari. A lokacin da ta gayawa 'yan uwansa da ke Bangalades irin yadda suke azumi airn wannan matsanancin hali sun yi mamaki matuka yadda suke iya yin wanna ibada har sama da awoyi 20 a kullun har tsawon wata guda.

A inda mutum zaune a irin wadannan kasashe a Turai sun sha ban-ban da juna, wani lokaci a kan soma  azaumin da misalin karfe 3:00 na dare, a kuma yi buda baki da misalin karfe 9:00 na dare

Asali: Legit.ng

Online view pixel