Tauraron dan kwallon Madrid yayi kaca-kaca da tsohon koci

Tauraron dan kwallon Madrid yayi kaca-kaca da tsohon koci

Mourinho ya sayarda Carvajal ga Bayer Leverkusen a cikin shekarar 2012

Tauraron dan kwallon Madrid yayi kaca-kaca da tsohon koci
Jose Mourinho

Dan wasan ya koma Real Madrid bayan sizin daya. Mai tsaron ya zargi wanda ya kira "na daban" a kan shawar daya zartas. A shekara ta 2012, Carvajal ya shirya ya shiga rukunin manyan 'yan kwallon Real Madrid amma Mourinho ya tabbatar da ya tafi.

KU KARANTA: IIPOB tayi kulin kubura da tayin Obiano

Dan wasan ya koma ma Real bayan an yi amfani da zabin da ake dashi Na sake sayenshi. Carvajal yana mai cewa bai mance ba da rashin yarda da Miurinho ya nuna masa ba. Yace "a shirya nake in buga ma tim din farko, amma Ina! bani cikin tsarin Mourinho".

Carvajal yace "Mourinho dan yawdara ne. Bayan na koma ya fada mani cewa shekara da nayi a waje domin ci gaba na ne. In da banyi abin kirki a Leverkusen ba da sai yace ban chanchanta in buga ma Real ba". Dan wasan dai ya fito a wasanni fiye da 100 bayan komawarsa klab dinsa inda yaci kyautar gwanayen klab din 'yan kwallo.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel