Takaitattun labarai daga manyan rihotanninmu a jiya

Takaitattun labarai daga manyan rihotanninmu a jiya

Legit.ng ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 7 ga watan Yuni.

Takaitattun labarai daga manyan rihotanninmu a jiya

1. Hukumar kula da tsaro na farin kaya tayi babban kame

Na daya daga cikin shuwagabannin en tsigerun Naija delta masu fasa bututun mai. Jami'an tsaron sun kama Suoyo Nathan Wanda ake zargi da jagoran fasa bututun mai dake Tebidaba-Brass a jihar Bayelsa.

2. Tsohon shugaban kasa Dr Goodluck Jonathan yayi juyayi

Jonathan wawushe kudaden ajiyan kasa saboda matsin lamba daga gwamnonin jihohi.

3. Kimanin mutane 11 suka rigamu gidan gaskiya

Ayayin da wata bomb ta fasa mortar en sanda a garin instanbul babban birnin Turkiyya.

4. Kungiyan MEND yabawa shugaba Buhari a

A kokarinsa na tafiyar da gyaran muhallin yankin Naija delta.

5. Iyalin tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida sun  maganta

Iyalin IBB bayyana cewa tsohon shugaban yana raye kuma yana samun kula a asibitin kasar jamus.

6. Shugaban majalisar dokoki a tarayyan Najeriya Dr Bukola Saraki ya kuma bayyana a gaban alkalin CCT

A cigaba da sauraron karansa da akeyi, Saraki ya gurfana gaban Alkali

7. Gwamnatin tarayyan ta tabbatar da sunan Florence Anyanwu 

An tabbatar da Anyawu matsayin akawun kasa bakin daya.

8. Mataimakin shugaban majalisar dattijai Wike Ekwerenmadu ya karanta wasikan shugaba Buhari

Ya karanta wasikar ne  zauren majalisar yana sanar da tafiyar sa hutu na kwanaki 10.

9. Kungiyoyin matasa da Wasu addinai sunyi korafi

Sunyi korafin ne akan doka mai yunkurin fadada aiwatar da sharia a manyan kotunan Abuja da jihohin Najeriya baza ta haifar da da mai ido ba.

10. Gwamnatin tarayya ta janye dakarun soji

An janye sune daga kawyukan yankin Naija delta.

Asali: Legit.ng

Online view pixel