Yanzu-yanzu: Sarkin Gaya a jihar Kano ya rigamu gidan gaskiya

Yanzu-yanzu: Sarkin Gaya a jihar Kano ya rigamu gidan gaskiya

Labarin da dumi-duminsa a yau Laraba, 22 ga Satumba 2021 na nuna cewa Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Gaya , Alhaji Ibrahim AbdulKadir, rasuwa.

Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin babban hadimin gwamnan Kano kan kafafen yada labaran zamani, Abubakar Aminu Ibrahim.

Sarkin ya rasu yana mai shekaru 91 a duniya.

Yanzu-yanzu: Sarkin Gaya a jihar Kano ya rigamu gidan gaskiya
Yanzu-yanzu: Sarkin Gaya a jihar Kano ya rigamu gidan gaskiya
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Asali: Legit.ng

Online view pixel