Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya shilla Kasar Faransa

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya shilla Kasar Faransa

Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka ya tashi daga tashar jirgin Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja inda ya nufinzuwa kasar Faransa don halartan taron hadina kan Afrika da Faransa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel