Yanzu-yanzu: Ba'a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Sanarwa

Yanzu-yanzu: Ba'a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Sanarwa

Labarin da ke shigowa da duminsa na nuna cewa al'ummar kasar Saudiyya za su cikasa watan Sha'aban yayinda aka gaza ganin jinjirin watan Ramadana a ranar Lahadi.

Jaridar Akhbaru Saudiyya ta bayyana wannan sanarwa a shafinta na Tuwita.

Asali: Legit.ng

Online view pixel