Yanzu-yanzu: Tsohon Minista, Mahmoud Tukur, ya rigamu gidan gaskiya

Yanzu-yanzu: Tsohon Minista, Mahmoud Tukur, ya rigamu gidan gaskiya

Tsohon Ministan kasuwanci da masana'antu, Dakta Mahmud Tukur, ya mutu da cikin daren Juma'a, 9 ga watan Afrilu, 2021 a birnin tarayya Abuja.

Mahmud Tukur ne shugaban jami'ar Bayero dake Kano na farko.

Majiyoyin sun bayyana cewa ya mutu ne bayan an garzaya da shi asibiti a Abuja daga gidansa dake Kaduna da daren Alhamis.

A cewar majiyar Daily Trust, "An garzaya da gawarsa Yola don jana'iza,"

Yanzu-yanzu: Tsohon Minista, Mahmoud Tukur, ya rigamu gidan gaskiya
Yanzu-yanzu: Tsohon Minista, Mahmoud Tukur, ya rigamu gidan gaskiya
Source: Original

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel