Da duminsa: Gwamnan Zamfara ya bada umurnin bude makarantun kwanan da aka rufe a fadin jihar

Da duminsa: Gwamnan Zamfara ya bada umurnin bude makarantun kwanan da aka rufe a fadin jihar

Gwamnatin jihar Zamfara ta bada umurnin sake bude makarantun kwanan da aka rufe sakamakon matsalar tsaro da awon gaba da dalibai a jihar.

Gwamnan jihar, Muhammad Bello Matawalle, ya ce an yanke wannan shawara ne domin dalibai su samu komawa karatu, rahoton TVC.

Ya gargadi jami'an makarantun kan amsan kudade daga hannun iyayen yara.

Da duminsa: Gwamnan Zamfara ya bada umurnin bude makarantun kwanan a fadin jihar
Da duminsa: Gwamnan Zamfara ya bada umurnin bude makarantun kwanan a fadin jihar
Source: Original

Saurari karin bayani...

Source: Legit

Online view pixel