Yanzu-yanzu: Ana mumunar gobara a Legas sakamakon fashewar tankar mai

Yanzu-yanzu: Ana mumunar gobara a Legas sakamakon fashewar tankar mai

Yanzu haka babbar tankar ta fashe a babban titin Oshodi/Apapa, kusa da tashar Toyota Bus-stop a jihar Legas.

Rahotanni daga kafafen sada zumunta da Legit.ng ta gani sun nuna cewa jami'an kwana-kwana sun garzaya wajen domin dakile gobarar.

Saurari karin bayan,...

Kalli bidiyon:

Source: Legit Nigeria

Online view pixel