Yanzu-yanzu: Shugaban jam'iyyar LP, AbdusSalam, ya mutu

Shugaban uwar jam'iyyar Labour Party (LP), Alhaji Abdulkadir Abdulsalam, ya rigamu gidan gaskiya.

Mataimakin sakataren jam'iyyar, Kennedy Chigozie, wanda ya tabbatar da labarin mutuwarsa ya ce shugaban na su ya rasu ne da safiyar Talata, 29 ga Disamba, 2020.

Yanzu-yanzu: Shugaban jam'iyyar LP, AbdusSalam, ya mutu
Yanzu-yanzu: Shugaban jam'iyyar LP, AbdusSalam, ya mutu
Source: UGC

Source: Legit

Online view pixel