Obaseki na PDP da Ize-Iyamu na APC sun lashe akwatunan zabensu

Obaseki na PDP da Ize-Iyamu na APC sun lashe akwatunan zabensu

Dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress APC a zaben gwamnan jihar Edo, Osagie Ize-Iyamu ya lashe rumfar zabensa dake gunduma ta 5, garin Iguododo a karamar hukumar Orhionwon.

Ize-Iyamu ta lashe akwatin inda ya samu kuri'u 292 kuma Godwin Obaseki ya samu kuri'u 21.

Hakazalika Dan takaran jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Godwin Obaseki, ya lashe rumfar zabensa dake akwati ta 17, makarantar firamaren Emokpae, karamar hukumar Oredo.

Yayinda Obaseki ya lashe akwatinsa da kuri'u 184, Ize-Iyamu ya samu kuri'u 62.

Obaseki na PDP da Ize-Iyamu na APC sun lashe akwatunan zabensu
Obaseki na PDP da Ize-Iyamu na APC sun lashe akwatunan zabensu
Source: UGC

Source: Legit

Tags:
Online view pixel