Da duminsa: Sabbin mutum 176 sun sake harbuwa da korona a Najeriya

Da duminsa: Sabbin mutum 176 sun sake harbuwa da korona a Najeriya

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar 9 ga watan Satumban 2020, ya bayyana cewa sabbin mutum 176 sun sake harbuwa da cutar korona a Najeriya.

FCT-40

Lagos-34

Plateau-26

Enugu-14

Delta-12

Ogun-12

Ondo-9

Oyo-8

Ekiti-6

Ebonyi-4

Adamawa-2

Nasarawa-2

Kwara-2

Rivers-2

Edo-1

Osun-1

Bauchi-1

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel