Da duminsa: Sabbin mutum 296 sun harbu da korona a Najeriya

Da duminsa: Sabbin mutum 296 sun harbu da korona a Najeriya

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar Talata, 9 ga watan Satumban 2020, sun bayyana cewa an samu karin masu cutar korona 296 a Najeriya.

Plateau-183

Lagos-33

FCT-25

Ogun-16

Oyo-7

Ekiti-6

Kwara-5

Ondo-5

Anambra-3

Imo-3

Nasarawa-3

Rivers-2

Gombe-2

Edo-2

Akwa Ibom-1

Jimillar wadanda uska kamu da cutar a fadin Najeriya tun bayan bullowarta sun kai 55456, mutum 43334 ne suka warke tangaran daga cutar bayan fama da jinya yayin da mutum 1067 suka riga mu gidan gaskiya.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel