Kalli hotuna da bidiyon tsadaddun kayayyakin Dino Melaye a gidansa da ke Abuja

Hotuna da bidiyon katafaren gidan Dino Melaye da tsadaddun kayayyakinsa sun bayyana a yanar gizo.

Wani babban dan jarida kuma dan kasuwa, Dele Momodu ne ya wallafa bidiyon a lokacin da ya kai ziyara tare da zagawa lungu da sako na gidan.

An gano Dino yana kewayawa da Momodu a gidan nasa mai kama da aljannar duniya da ke Abuja, inda ya nuna masa tsadaddun agogunan hannu, takalma, turarruruka, motoci, madafi, wajen cin abinci da sauransu.

KU KARANTA KUMA: 'Duk lauya Musulmi da ya ce zai kare wanda ya zagi Annabi Muhammadu (SAW) ya kafurta' - Malami

Kalli hotuna da bidiyon a kasa:

Kalli hotuna da bidiyon tsadaddun kayayyakin Dino a gidansa da ke Abuja

Source: UGC

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Online view pixel