Da duminsa: Sabbin mutum 239 sun sake kamuwa da korona a Najeriya

Da duminsa: Sabbin mutum 239 sun sake kamuwa da korona a Najeriya

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar Talata, 1 ga watan Satumban 2020 sun bayyana cewa sabbin mutum 239 sun sake harbuwa da cutar korona a Najeriya.

Plateau-116

FCT-33

Lagos-19

Ekiti-12

Kaduna-11

Ogun-11

Ebonyi-8

Benue-7

Abia-5

Delta-5

Ondo-4

Edo-3

Imo-2

Osun-2

Bauchi-1

Jimillar masu cutar sun kai 54,247 a Najeriya. An sallami mutum 42,010 bayan jinyar da suka sha a sakamakon cutar. Mutum 1023 sun rasu sakamakon fama da cutar.

KU KARANTA: Sarki Aminu Ado-Bayero ya sake kai wa wani babban basarake ziyara (Hotuna)

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel