Da duminsa: Mutum 138 sun sake kamuwa da korona, Filato da Legas ke kan gaba

Da duminsa: Mutum 138 sun sake kamuwa da korona, Filato da Legas ke kan gaba

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa na kasa (NCDC), na ranar Lahadi, 30 ga watan Augustan 2020, sun nuna cewa sabbin mutum 138 sun sake harbuwa da korona a Najeriya.

Plateau-55

Lagos-15

Ebonyi-11

Oyo-11

Abia-8

Anambra-7

FCT-7

Rivers-7

Kaduna-6

Ondo-5

Kwara-3

Bauchi-1

Benue-1

Edo-1

Jimillar masu cutar a yanzu a Najeriya ta kai 53,865, an sallam mutum 41,513 daga asibiti bayan kammala jinyar da suka yi yayin da cutar ta lashe rayuka 1013 tun bayan bullowarta.

KU KARANTA: Hotunan Tinkiya mafi tsada da aka taba siyarwa a duniya, an siyeta a N190m

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel