Yanzu-yanzu: Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas

A ƙalla mutane uku sun riga mu gidan gaskiya sakamakon haɗarin da wani jirgi ma saukan ungulu ya yi a Legas ya faɗa wasu gidaje.

Rahotanni sun bayyana cewa jirgin ya faɗa a ginin cocin Salvation Army da ke Opebi a Legas kuma ya shafi wasu gidaje da ke kusa da cocin.

Duk da cewa a yanzu ba a tabbatar ko akwai mutanen da suka mutu cikin gidajen da jirgin ya faɗa ba, mutum ɗaya ne cikin hudu da ke jirgin aka gani.

Kalli fifan bidiyo:

Yanzu-yanzu: Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas
Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel