Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna)

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna)

- Jama'a mazauna yankin Ibusa da ke jihar Delta sun damke wani Maigadi dumu-dumu yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade

- Kamar yadda hotunan suka nuna, an ga yarinyar babu wando yayin da Maigadin ke gurfane a gaban jama'a kafin su daureshi daga bisani

- Amma kuma, iyayen yarinyar wadanda dukkansu fastoci ne, sun bukaci kyale Maigadin don gudun bacin sunan diyarsu

Wani Maigadi da aka kama kiri-kiri da karamar yarinya mai shekaru 8 yana yi mata fyade a yankin Ibusa da ke jihar Delta, ya sha dan karen duka.

An kama mai gadin dumu-dumu yana aikata al'amarin a ranar Asabar, 22 ga watan Augustan 2020 a wani kango da ake kan gina shi, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

An yi wa wanda ake zargin tsirara inda aka daure shi tare da mika shi hannun 'yan sanda don ci gaba da bincikar lamarin.

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, iyayen yarinyar, wadanda fastoci ne, sun yanke shawarar kin kai shi gaban shari'a saboda gudun bacin suna a gari.

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna)

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna). Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

KU KARANTA: Kisan matar babban limami a Arewa: 'Yan sanda sun kama mutum 3 da ake zargi

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna)

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna). Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna)

Kiri-kiri: Yadda aka kama Maigadi yana yi wa yarinya mai shekaru 8 fyade (Hotuna). Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Online view pixel