Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 322 sun sake harbuwa da korona
1 - tsawon mintuna
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar 23 ga watan Augustan 2020, ya nuna cewa sabbin mutum 322 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya.
Asali: Legit.ng
Tags: