Katsina: An garzaya da a kalla mutum 50 asibiti bayan cin abincin liyafa

Katsina: An garzaya da a kalla mutum 50 asibiti bayan cin abincin liyafa

A kalla mutum 50 aka garzaya da su babban asibitin da ke garin Rimaye na karamar hukumar Kankia ta jihar Katsina, jaridar HumAngle ta ruwaito.

Hakan ya biyo baya ne sakamakon wata liyafa da aka yi a yankin. Ana zargin guba jama'ar suka ci a cikin abincin liyafar.

Karin bayani yana nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel