Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 601 sun sake kamuwa da korona

Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 601 sun sake kamuwa da korona

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa na kasa (NCDC), na ranar 22 ga watan Augustan 2020, ya nuna cewa sabbin mutum 601 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya.

Lagos-404

FCT-37

Oyo-19

Ondo-14

Abia-13

Enugu-13

Kaduna-13

Edo-12

Kano-12

Kwara-11

Ebonyi-10

Nasarawa-7

Ogun-6

Osun-5

Delta-5

Niger-5

Plateau-4

Bayelsa-4

Katsina-3

Ekiti-2

Imo-2

Jimillar masu cutar a fadin Najeriya ta kai 51905, mutum 38,767 sun warke sarai kuma an sallamesu daga asibiti yayin da mutum 997 suka riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar da suka yi fama da ita.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng