Da duminsa: Sabbin mutum 476 sun sake harbuwa da cutar korona

Da duminsa: Sabbin mutum 476 sun sake harbuwa da cutar korona

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar 20 ga watan Augustan 2020, ya bayyana cewa sabbin mutum 476 sun sake harbuwa da korona a Najeriya.

Lagos-235

FCT-44

Kaduna-41

Borno-33

Plateau-28

Abia-13

Edo-13

Rivers-12

Imo-11

Oyo-10

Kano-9

Kwara-7

Enugu-5

Katsina-5

Gombe-4

Ogun-4

Nasarawa-1

Zamfara-1

Jimillar masu cutar a Najeriya ya kai 50964, mutum 37569 sun warke garas daga jinyar cutar yayin da 992 suka riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel