Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a fadar babban basarake a Najeriya

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a fadar babban basarake a Najeriya

Daya daga cikin gine-ginen fadar mai martaba, Ooni na Ife, Sarki Adeyeye Ogunwusi, ya tashi da gobara, jaridar The Nation ta gano hakan.

Wata majiya daga fadar ta sanar da jaridar The Nation cewa, har yanzu ba a kashe gobarar ba.

A yayin da aka tuntubi babban jami'in hukumar kashe gobara na jihar Osun, Fatai Aremu, ya tabbatar da aukuwar lamarin.

Ya kara da tabbatar da cewa jami'ansa na kokarin kashe wutar.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel