Yanzu-yanzu: Mutum 298 sun sake kamuwa sa korona, Filato da Kaduna a kan gaba

Yanzu-yanzu: Mutum 298 sun sake kamuwa sa korona, Filato da Kaduna a kan gaba

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar Lahadi, 16 ga watan Augustan 2020, ya bayyana cewa sabbin mutum 298 ne suka kamu da korona a Najeriya.

Plateau-108

Kaduna-49

Lagos-47

Ogun-18

Osun-17

FCT-15

Ondo-14

Edo-8

Oyo-6

Akwa Ibom-4

Cross River-4

Borno-3

Ekiti-2

Bauchi-1

Kano-1

Rivers-1

Jimillar masu cutar a Najeriya sun kai 49,068, an sallama 36,497 bayan warkewa da suka yi daga cutar amma 975 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon fama da suka yi da cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng