Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 437 sun harbu da korona a Najeriya
1 - tsawon mintuna
Kamar yadda alkalumman hukumar kula da cututtuka masu yaduwa (NCDC) na ranar 9 ga watan Augustan 2020 ta bayyana, sabbin mutum 437 sun sake harbuwa da cutar korona a fadin Najeriya.
Lagos-107
FCT-91
Plateau-81
Kaduna-32
Ogun-30
Kwara-24
Ebonyi-19
Ekiti-17
Oyo-8
Borno-6
Edo-6
Kano-4
Nasarawa-3
Osun-3
Taraba-3
Gombe-2
Bauchi-1
Jimillar wadanda suka kamu da cutar a Najeriya sun kai 46577, mutum 33186 sun warke garau bayan jinyar da suka sha inda 945 suka riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.
Asali: Legit.ng
Tags: