Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota

Wasu jami'an tabbatar da an bi dokar korona a jihar Anambra dubunsu ta cika inda aka kama su suna lalata da wata budurwa.

An kama su dumu-dumu suna lalata da wata budurwa saboda ta take dokar dakile yaduwar annobar korona ta hanyar kin saka takunkumin fuska.

Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota
Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

An zargi jami'an da saka budurwar a motarsu a yankin Nkpor na jihar.

Lamarin ya ja hankalin wasu daga cikin mazauna yankin wandanda hakan yasa suka ragargaza motar jami'an.

Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota
Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

An kama wasu daga cikin wadanda ake zargin turmi da tabarya da yarinyar a cikin motarsu, wacce suke ikirarin ta karya dokar dakile annobar korona ta hanyar kin saka takunkumin fuska.

Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota
Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota
Rashin takunkumi: Hotunan jami'an tsaro na lalata da budurwar da suka kama a cikin mota. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Source: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel