Yanzu-yanzu: Manyan Bama-bamai biyu sun rikita Beirut, babbar birnin Lebanon (Hotuna da bidiyo)

Manyan bama-bamami biyu sun rikita babbar birnin Lebanon, Beirut ranar Talata, 4 ga Agusta, inda dimbin mutane suka rasa rayukansu kuma da dama sun jikkata.

Har yanzu dai ba'a san takamammen abinda ya sabban wannan tashin bam din ba amma bidiyoyin a kafafen sada zumunta sun nuna cewa yadda bama-baman suka tashi suna ruguz gidaje.

Wani rahoton BBC ya bayyana cewa shugaban harkokin tsaron cikin gidan kasar ya ce Bama-baman sun tashi ne a unguwar da akayi ajiyar kaya masiu iya tashin Bam.

Tuni dai Firam Ministan kasar, Hasan Diab, ya alanta ranar Laraba matsayin ranar makoki.

Hotuna:

Yanzu-yanzu: Manyan Bama-bamai biyu sun rikita Beirut, babbar birnin Lebanon (Hotuna da bidiyo)
Yanzu-yanzu: Manyan Bama-bamai biyu sun rikita Beirut, babbar birnin Lebanon (Hotuna da bidiyo)
Asali: Twitter

Asali: Facebook

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel