Da duminsa: Masu korona a Najeriya sun kai 43,841

Da duminsa: Masu korona a Najeriya sun kai 43,841

Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa na ranar 2 ga watan Augustan 2020 ya bayyana, sabbin mutum 304 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya.

Lagos-81

FCT-39

Abia-31

Kaduna-24

Rivers-23

Plateau-16

Cross River-13

Ebonyi-12

Ondo-12

Ekiti-11

Edo-11

Benue-10

Nasarawa-10

Ogun-6

Gombe-5

Jimillar masu cutar ta kai 43,841 a fadin kasar nan. Mutum 20,308 ne suka warke garas daga jinyar cutar yayin da mutum 808 suka riga mu gidan gaskiya.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel