Yanzu-yanzu: Gwamnatin jihar Legas ta sanar da ranar bude Masallatai da Coci-coci
1 - tsawon mintuna
Daga karshe, Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za'a bude bude Masallatai da majami'u a fadin jihar ranar 7 ga Agusta, 2020 bayan kwashe watanni hudu a kulle.
Gwamnan jihar Babjide Sanwoolu, da kansa ya sanar da hakan a hirarsa da manema labarai yau Asabar.
Amma yace kashi 50% na mutane kadai aka amince su yi ibada lokaci gida.
Ku saurari cikakken rahoton....

Asali: Twitter
Asali: Legit.ng