Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya

Ana bikin babbar sallah ne washegarin ranar Arfa, 10 ga watan Dhul-Hijjah na kowacce shekarar Musulunci.

Bayan sallar Idi, ana yanka dabbobi daga nan sai a ci gaba da bikin shagulgulan sallar.

Sai dai sakamakon annobar korona, jihohi da yawa a fadin kasar nan sun haramta shagalin bikin sallar amma wasu gwamnatocin sun amince da yin sallar idi.

Ga kyawawa hotunan wasu fitattun mutane a Najeriya yayin a wannan sallar Idin ta 2020.

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya. Hoto daga Bashir Ahmad
Asali: Twitter

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Gwamna Inuwa Yahaya tare da Sarkin Gombe. Hoto daga masarautar Gombe
Asali: Twitter

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Malam Muhammadu Sanusi na jagorantar sallah Idi. Hoto daga MaiGaskiya
Asali: Instagram

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Gwamna Zulum da magajin kujerar Sanata Shettima a Maiduguri. Hoto daga Gwamna Zulum
Asali: Twitter

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayin sallar Idi. Hoto daga Dawisu
Asali: Twitter

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Kakakin majalisar wakilai yana yanka naman layyarsa. Hoto daga Femi Gbajabiamila
Asali: Twitter

Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya
Ministan sadarwa da tattalin arziki da ya dogara da fasahar zamani, Dr Isah Pantami yana gyaran naman layyarsa. Hoto daag Dr Pantami
Asali: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel