Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 648 sun harbu da korona, jihohin Legas, Filato da FCT ke kan gaba

Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 648 sun harbu da korona, jihohin Legas, Filato da FCT ke kan gaba

Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) ya bayyana na ranar Litinin, 27 ga watan Yulin 2020, sabbin mutum 648 sun harbu da cutar korona a Najeriya.

Lagos-180

Plateau-148

FCT-44

Ondo-42

Kwara-38

Rivers-32

Oyo-29

Kaduna-21

Osun-20

Edo-17

Ogun-17

Ekiti-11

Kano-9

Benue-9

Delta-9

Abia-9

Niger-7

Gombe-3

Borno-1

Bauchi-1

Imo-1

Jimillar masu cutar a Najeriya ta kai 41,180, an sallama mutum 18,203 bayan warkewarsu daga cutar sannan mutum 860 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel