Labari da dumi: Mutum 438 sun sake harbuwa da korona, Legas da Kaduna ke kan gaba

Labari da dumi: Mutum 438 sun sake harbuwa da korona, Legas da Kaduna ke kan gaba

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa na ranar Asabar, 25 ga watan Yuli, sun bayyana cewa sabbin mutum 438 sun sake harbuwa da korona a Najeriya.

Lagos-123

Kaduna-50

Rivers-40

Edo-37

Adamawa-25

Oyo-20

Nasarawa-16

Osun-15

Enugu-15

FCT-14

Ekiti-13

Ondo-13

Ebonyi-11

Katsina-10

Abia-9

Delta-8

Kwara-4

Ogun-3

Cross River-3

Kano-3

Bauchi-3

Yobe-2

Sokoto-1

Niger-1

Jimillar masu cutar a Najeriya sun kai 39977. An sallama 16948 daga asibiti bayan warkewa da suka yi daga cutar. Mutum 856 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel