Da duminsa: Cutar Korona ta sake harbin mutane 576 a Najeriya
1 - tsawon mintuna
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 576 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:56 na daren ranar Litinin 21 ga Yulin shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 576 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Asali: Legit.ng