Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 556 sun sake harbuwa da korona a Najeriya
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC), ya bayyana na ranar Lahadi, 19 ga watan Yulin 2020, sabbin mutum 556 sun sake kamuwa da korona a Najeriya.
Ga bayani daki-daki, jiha bayan jiha.
Edo-104
Lagos-97
FCT-70
Benue-66
Oyo-61
Kaduna-38
Plateau-28
Osun-19
Akwa Ibom-14
Rivers-13
Katsina-13
Ondo-13
Ogun-6
Kano-5
Nasarawa-4
Gombe-2
Ekiti-2
Borno-1
Jimillar masu cutar a Najeriya ya kai 36,663. Mutum 15,105 ne suka warke sarai daga cutar bayan kammala jinya yayin da mutum 789 suka riga mu gidan gaskiya.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng