Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasar Najeriya a zamanin mulkin soja, Ibrahim Babangida, a gidansa da ke hiltop a Minna, jihar Neja.

Gwamna Bala Mohammed ya kai wannan ziyarar ne a ranar 18 ga watan Yulin 2020, wanda ya yi daidai da ranar Asabar da ta gabata.

Babangida tsohon hafsin sojan Najeriya ne mai shekaru 78 a duniya. Ya mulki kasar nan daga 1985 zuwa 1993 kafin ya yi murabus.

Ga hotunansa tare da Gwamna Bala Mohammed:

Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida
Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Asali: Twitter

Asali: Facebook

KU KARANTA: Yadda maza 10 suka yi gwajin 'gwaninta' a kaina - Matashiya mai shekaru 19

Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida
Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Asali: Twitter

Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida
Duniya labari: Duba hotunan tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Asali: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel