Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 653 yau

Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 653 yau

Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 653 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:25 na daren ranar Asabar 18 ga Yulin shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 653 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Asali: Legit.ng

Online view pixel