Da duminsa: Hukumar majalisar dattawa na tuhumar magatakardanta

Da duminsa: Hukumar majalisar dattawa na tuhumar magatakardanta

Hukumar majalisar dattawan Najeriya ta bada takardar tuhuma ga magatakardanta, Mohammed Sani-Omolori, a kan kin yi murabus da yayi, jaridar The Cable ta wallafa.

Hukumar ta amince da ritayar Sani-Omolori saboda ya kwashe shekaru 35 yana aiki amma sai magatakardan ya ki amincewa.

Ya ce majalisar dattawan karo ta takwas ta amince da tsawaita wa'adin aikinsa har zuwa shekaru biyar.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel