Yanzu-yanzu: 'Yan daba sun tarwatsa taron APC

Yanzu-yanzu: 'Yan daba sun tarwatsa taron APC

Wasu 'yan daba da za su kai 50 a ranar Alhamis sun kusa sakateriya kungiyar 'yan jaridu ta Najeriya, reshen jihar Bauchi yayin da ake taron manema labarai da wani sashi na jam'iyyar APC a jihar.

Sai da 'yan sandan da suka samu shugabancin kakakin rundunar 'yan sandan jihar, DSP Ahmed Wakil, suka tsinkayi wurin sanna suka ceci jama'a daga hannun 'yan daba.

'Yan daban sun isa sakateriyar NUJ ne wacce ta ke kan titin Ahmadu Bello a babban birnin jihar.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel