Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 463 sun sake harbuwa da korona a Najeriya
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta bayyana a ranar 14 ga watan Yullin 2020, sabbin mutum 463 sun sake harbuwa da cutar korona.
Lagos-128
Kwara-92
Enugu-39
Delta-33
Edo-29
Plateau-28
Kaduna-23
Oyo-15
Ogun-14
Osun-14
FCT-12
Ondo-9
Rivers-9
Abia-8
Bayelsa-5
Ekiti-3
Borno-2
Jimillar wadanda suka kamu da cutar sun kai 33,616 a Najeriya. An sallama 13,792 bayan warkewa garas daga jinyar cutar. Mutum 754 sun riga mu gidan gaskiya.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng