Da duminsa: An janye dogaran Ibrahim Magu gaba daya, an canja musu wajen aiki

Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa hukumar yan sandan Najeriya karkashin jagorancin IGP Mohammed Adamu, ta janye dogaran mukaddashin shugaban hukumar EFCC da aka dakatar Ibrahim Magu gaba daya.

Tashar TVC ta bayyana cewa tuni an canza musu wuraren aiki kaman sauran jami'an yan sanda.

Saurari cikakken rahoton...

Da duminsa: An janye dogaran Ibrahim Magu gaba daya, an canja musu wajen aiki
Da duminsa: An janye dogaran Ibrahim Magu gaba daya, an canja musu wajen aiki
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel