Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 790 sun kamu da cutar korona a Najeriya

Yanzu-yanzu: Sabbin mutum 790 sun kamu da cutar korona a Najeriya

Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC) ta bayyana a ranar 1 ga watan Yulin 2020, sabbin mutum 790 sun sake kamuwa da korona.

Delta-166

Lagos-120

Enugu-66

FCT-65

Edo-60

Ogun-43

Kano-41

Kaduna-39

Ondo-33

Rivers-32

Bayelsa-29

Katsina-21

Imo-20

Kwara-18

Oyo-11

Abia-10

Benue-6

Gombe-4

Yobe-2

Bauchi-2

Kebbi-2

A halin yanzu, jimillar masu cutar a fadin kasar nan sun kai 26,484. An sallama mutum 10,152 bayan warkewa da suka yi daga jinyar cutar. Mutum 603 sun riga mu gidan gaskiya.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel